Tehran (IQNA) An sanar da sunayen wadanda suka lashe gasar “Spring Quran 2022” da aka gudanar kwanan nan ga ‘yan matan Kyrgyzstan.
Lambar Labari: 3487402 Ranar Watsawa : 2022/06/10
Tehran (IQNA) Majalisar kula da harkokin al'adu ta kasar Iran ta shirya wani baje kolin hotuna na ayyukan hajji da tarihi a lardin Khorasan Razavi a birnin Bishkek babban birnin kasar Kyrgyzstan .
Lambar Labari: 3487368 Ranar Watsawa : 2022/06/01
Tehran (IQNA) Mutumin da ke rike da kambun tarihi na duniya a wasan iyo ko ninkaya Vladislav Shuliko na kasar Kyrgyzstan ya musulunta.
Lambar Labari: 3487057 Ranar Watsawa : 2022/03/15